Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban kula da harkokin kasa da kasa na tawagar Jagoran tare da hadin gwiwar jami'ar Tehran da ke birnin Makkah, za su karanta sakon jagoran juyin juya halin Musulunci ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram a cikin gidan yanar gizo na bana.
Lambar Labari: 3487534 Ranar Watsawa : 2022/07/12
Tehran (IQNA) lauyoyin sheikh Ibrahim Zakzaky sun bukaci da a sake shi da mai dakinsa sakamakon matsalolin da suke fama da su.
Lambar Labari: 3484995 Ranar Watsawa : 2020/07/18